Dadin Kowa sabon Salo Episode 57

09 June 2018  00:51:14  162,837

 


Description :

Dantani ya tashi haikan wajen neman auren Halima. Dan wajen Alhaji Buba ya dawo gari ya ci karo da Alhaji Buba a wajen Gimbiya. Yaya zata kasace? Shi kuma Sallau ya dage da sana’arsa ta bola jari.

Comment